Kasar Saudiya
Hadaddiyar Daular Larabawa ta musanta rahoton cewa Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya gana a boye da Shugaban UAE, Mohammed bin Zayed Al Nahyan.
Hukumomin Saudiyya suj yi muhimman gyare-gyare a fannoni daban-daban domin inganta walwala da jin dadin alhazai yayin aikin hajjin 2026 da Umrah.
Allah ya yi wa daga daga cikin mahajjatan Najeriya suka ce kasa mai tsarki. Wata mahajjaciya da ta fito daga jihar Nasarawa ta rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
Wasu alhazan Jigawa uku sun rasa kudade da kayayyaki masu muhimmanci a lokuta daban-daban a Saudiyya yayin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026.
Wata mata yar Najeriya ta sanar da yadda aka damfare ta a kasar Saudiyya. Ta sanar da cewa wani mutum ne ya zo da sunan zai taimake ta ya damfare ta.
Wata maniyyaciya daga Adamawa, Aishatu Muhammadu, ta rasu sakamakon ciwon zuciya a ranar 9 ga Mayu, 2026, yayin da take kan hanyar zuwa Madina a Saudi Arabiya.
Shugaba Trump ya dakatar da "Project Freedom" a ranar 7 ga Mayu, 2026, bayan Saudiyya ta hana Amurka amfani da sararin samaniyarta sakamakon rashin tuntuɓar juna.
Masu ruwa da tsaki a harkar jiragen sama sun fara gargadi kan tashin farashin man jiragen sama a Najeriya. Ana fargabar hakan zai shafi farashin aikin Hajji.
Daya daga cikin manyan kwamandojin Iran, Janar Majid Mousavi, ya gargadi masana’antun man fetur a yankin Gulf na iya zama cikin hari idan rikici ya sake ɓarkewa.
Kasar Saudiya
Samu kari