Kasar Saudiya
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yaba da Turancin shugaban Liberia, Joseph Boakai, yana mamakin yadda yake magana cikin kwazo a gaban shugabanni.
Aminu Alhassan Dantata na cikin mutanen da suka mutu a wasu kasashe, Dubai, aka birne su a Madina, Muhammad Al-Badr na Yemen ya rasu a London an birne shi a Madina.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya ya yi bayani kan hukuncin kai gawa daga wani gari zuwa kasa mai tsarki kamar Madina a birne ta bayan jana'izar Aminu Dantata.
Bayan kwanaki da rasuwarsa, an yi jana'izar fitaccen ɗan kasuwar nan, Alhaji Aminu Ɗantata a birnin Madina, manyan mutane daga ciki da wajen Najeriya sun halarta.
Rahotanni sun nuna cewa an matsar da jana'izar marigayi Alhaji Aminu Ɗantata daga lokacin sallar la'asar zuwa bayan Magriba a masallacin Annabi SAW da ke Madina.
A labarin nan, za a ji cewa an kammala shirin birne Alhaji Aminu Dantata a kokarin cika burinsa na kwantar da shi a kusa da matarsa da ta rasu a 2023.
Alhaji Aliko Dangote ya rako gawar kawunsa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata daga Dubai zuwa Madina. Za a yi jana'izar Dantata a masallacin Annabi SAW.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya tafi birnin Madina jana'izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata bayan rasuwar shi. Dantata ya yi wa Aminu Ado wasiyya.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin da tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje sun isa Madina domin jana’izar Aminu Dantata.
Kasar Saudiya
Samu kari