Kasar Saudiya
Hukumar hana ta'ammuli da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ta kama wani dattijo mai shekaru 72, Mohammed Hamza da wani Kamisu Muhammad da haramtattun kwayoyi a filin tashi da saukan jirage na kasa da kasa ta Mallam Aminu Kano (MAK
Kwana guda bayan sakin Zainab Habibu Aliyu da aka tsare a Saudiyya bisa zargin safarar miyagun kwayoyi, mahukunta kasar sun sake sakin wani mutum mai suna Ibrahim Abubakar wadda shima ya kasance a tsare. An mika Abubakar a hannun
Al'umma sunyi matukar murna da farin ciki a ranar Talata bayan an sako matashiya Zainab Ali da mahukuntar kasar Saudiyya suka tsare a kan zargin safarar miyagun kwayoyi. Mataimakin shugaban kasa na musamman kan sabuwar kafar watsa
Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan 'yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar saudiyya. A jawabin da babban sakatare a ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya ya fitar, ya ce
Buhari da Sarkin Kasar Qatar Sheikh Tamim bin Hamad Althani za su gana an jima. Kamar yadda mu ka ji daga Mai magana a madadin shuaban kasa, za a sa labule tsakanin Buhari da Sarkin Kasar Qatar a Aso Villa.
Saudiyya na kare tsarin dokarta bayan jayayyan da ya biyo bayan hukuncin kisa da aka zartar akan wata yar Najeriya, Kudirat Adeshola Afolabi, akan laifin safarar miyagun kwayoyi. Akalla yan Najeriya 23 za a yanke wa hukuncin kisa.
Wani yaro da Boko Haram su ka fatattaka yayi kaurin suna a kasar waje. Wannan yaro wanda Boko Haram su ka kora daga gida ya zama Tauraro a Amurka. Jaridar New York Times ta kasar Amurka ta kawo labarin nan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnatin kasar Saudiyya a karkashin jagorancin Mai alfarma Sarki Salmanu ta zargi Muhammad Yunusa da laifin rashin bata hadin kai a wasu al’amura, kamar yadda babban sakataren ma’aikatar ya bayyana.
Yarima mai jiran gadon sarautar kasar Saudiyya, Mohammed Bin Salma da ake wa lakabi da ‘MBS’ ya musanta rahotanni da ke yawo a kafafen yada labarai a kan cewar yana shirin kasha kudin kasar Ingila Yuro 3.8bn domin sayen kungiyar
Kasar Saudiya
Samu kari