Karatun Ilimi
A cikin jawabi da dan majalisar ya fitar ranar Laraba, ya bukaci gwamnati ta dakatar da shirin tare da yin amfani da biliyoyin da aka ware domi hakan wajen bunk
Gwamnati ta ke ikirarin kashewa yan makaranta miliyan 670 kullum. NANS, NUT, da CPE damu, sun ce batar da kudi da ake yi wajen ci da ‘Yan Makaranta shirme ne.
Ma’aikatan Jami’o’i sun ce tun da su ka burma cikin IPPIS mu ke ganin haka-haka a albashi. Wannan ya sa su ka ce za su yi ta ta kare da Gwamnatin Tarayya.
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya ce hukuncin kisa ne ya ke jiran duk wanda ya fito ya zagi Annabi Muhammad a wajen wani karatu da ya ke yi a gida
Gwamna Nasir El-Rufai ya na so a daina Almajiranci a Najeriya. Gwamnan ya na ganin rrin wannan tsarin Almajiranci ba ya amfanar kowa musamman Yankin Arewa.
Wani Shehi a Kano ya na neman alfarmar kyale Bayin Allah su je sallar Juma’a. Abdallah Gadon Kaya ya na ganin idan za a iya fita kasuwa, a kyale ayi sallah.
Babu ranar bude makarantu duk da gwamnatin Buhari ta sassauta takunkumi a Legas da Ogun. Ministan ilmi ya ce har yanzu ba a sa lokacin da za a koma aji ba.
Karamin ministan ilimi na kasa, Emeka Nwajiuba, ne ya bayyana hakan yayin da ya ke amsa tambayoyin manema labarai a wurin taron kwamitin ko ta kwana na kasa a
Ta tabbata jarabawar WAEC da NECO sai nan gaba, bayan gwamnatin tarayya ta ce ‘Yan makaranta su yi karatu ta yanar gizo. A sakamakon barkewar cutar COVID-19.
Karatun Ilimi
Samu kari