Karatun Ilimi
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa sun shirya a watan Satumba za su fara ba da tallafin karatun dalibai zuwa kasashen waje don inganta ilimi.
Abubakar Adamu Rasheed ya bar kujerar da ya ke kai ta Hukumar NUC mai kula da jami’o’in Najeriya. Farfesa Rasheed ya zabi ya ajiye aikin gwamnatin da kan shi.
Wani matashi dan Najeriya ya bayyana irin matsalar da ya samu daga yadda aka ce za a sama masa aiki daga kamfani idan ya kammala karatu, amma abu ya gagara.
Hukumar da ke da alhakin shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da dakandire (JAMB) ta bayyan sabon mafi karancin makin neman gurbi a manyan makarantu.
Kotun zaben shugaban kasa ta karbi takardar Shugaban kasa Tinubu na neman gurbin shiga jami’ar Chicago inda aka nuna shi a matsayin jinsin mace cikin hujjoji.
Wani dalibin jami'ar Calabar, Daniel Aiguokhian ya shirya kafa sabon tarihi na kambun Guinness na duniya wanda zai shafe da mako guda yana rubutu babu tsayawa.
Wani bidiyo ya nuna lokacin da wani lakcara ya tsaya a gaban ajin da babu kowa a ciki yana ta zabga karatunsa. Ya ce ko kaɗan ba zai dawo ya maimaita karatun ba
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya yi wa gwamna mai ci, Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida zazzafan martani dangane da batun bayar.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan kudin jarrabawar dalibai 55,000 don rubuta jarrabawar Hukumar NECO a jihar don inganta ilimi.
Karatun Ilimi
Samu kari