Karatun Ilimi
'Yan Najeriya sun shiga luguden lebe bayan ganin wata makaranta a Legas ana sayar da fom din firamare a kan kudi N2m. 'Yan kasa sun bayyana bin dake ransu.
Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa a kan yadda ilimi ke ci gaba da barbarewa a Najeriya, inda ta nemi gwamnati ta magance matsalar.
Gwamna Bala Abdulqadir Muhammad ya shirya gagarumar liyafa ga abokansa na firamare shekaru 53 da gama makaranta. Sun kammala firamare a shekarar 1971.
Muhammad Salisu Gatawa da Abubakar Isa suna daga cikin daliban Sokoto 57 da Senata Lamido ya tallafa musu da damar yin karatu a fannoni daban-daban a Indiya.
Wani malamin makaranta ya ba al'umma mamaki da yake tafiyar kilomita 25 kullum a kan keke domin koyarwa a makarantar sakandare da ke jihar Katsina.
Ice Prince ya bayyana wahalhalunsa a matsayin maraya, ya gaza shiga jami’a saboda N20,000, amma ya ce nasararsa hujja ce cewa komai zai yiwu a rayuwa.
Ilimi a Arewa Najeriya na cikin mawuyacin hali saboda rashin tsaro, talauci, da al’adu, inda miliyoyin yara musamman mata ke rasa damar zuwa makaranta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dauki nauyin karatun talakawa a karamar hukumar Ganye a jihar Adamawa. Ya raba tallafi ga makarantu
Gwamnatin Neja na tantance malamai don inganta koyarwa. An karrama tsoffin dalibai kamar Abdulsalami da Sani Bello a taron tsoffin daliban GSS Bida.
Karatun Ilimi
Samu kari