Karatun Ilimi
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya fara biyan ɗalibai mata na jihar Kano tallafin N20,000 duk wata domin taimaka musu wajen sauƙaƙa karatunsu.
An bayyana jerin jami'o'in Najeriya masu nagarta da kyau a wannan shekarar da za a shiga. An bayyana BUK a matsayin ta 5 a wannan jeri da aka fitar kwanan nan.
Kungiyar Malaman Jami'o'i ta ASUU ta bayyana cewa dalibai da dama ka iya barin karatu idan har gwamnati ba ta dauki matakin kare-karen kudin makaranta da ta ke ba.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ware makudan kudade don bai wa matasa masu bautar kasa musamman wadanda aka tura makarantu don farfado da ilimi.
An bayyana yadda jami'a ta kori malamanta bayan kama su da laifin aikata lalata da dalibai da kuma karbar kudi a hannun daliban don haurar da su.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana rashin jin dadi ga yadda ake kara kudin makaranta a jihar. Abba Kabir Yusuf ya gargadi makarantu kan kari haka kawai.
Bayan zanga-zanga da ake ta yi a Najeriya kan kare-karen kudin makaranta, Jami'ar Legas ta rage kudin makarantar dalibai a yau Juma'a 15 ga watan Satumba.
Wani faifan bidiyo da aka yada ya nuna yadda wani dan sanda ke gadin shugaban daliban jiar Adamawa, mutane sun yi martani kan wannan faifan bidiyo.
Farfesa Sagir Abbas, shugaban Jami'ar BUK ya bayyana cewa halin matsi ne ya sa su ka kara kudin makarantar dalibai don gudanar da al'amura a jami'ar.
Karatun Ilimi
Samu kari