Kannywood
Fitaccen darakta kuma marubuci a masana'antar shirya fina-finan Nollywood, Reginald Ibere ya riga mu gidan gaskiya bayan rasuwar jarumar Kannywood, Fati Slow.
Yayin da kotu ta gindaya sharuda kan ƴar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya, lauyoyinta sun nuna damuwa kan saɓa umarnin kotu da ta yi tare da sake komawa kafafen sadarwa.
Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Eniola Badmus ta sami mukamin hadima ta musamman daga kakakin Majalisar Wakilai, Tajudden Abbas a Abuja.
Shahararren jarumin fina-finan Nollywood, Kanayo O. Kanayo ya gabatar da ɗansa a masana'antar shirya fina-finai inda ya musu gargadi kan fifita shi.
Ali Jita ya yi martani kan kalaman Adam Zango, inda ya gasgata abubuwan da ya fada tare da cewa lokaci ya yi da ya kamata 'yan Kannywood su fito su ja shi a jika.
Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Adam A Zango ya yi martani kan yadda ake yada halin kunci da ya ke ciki inda ya tabbatar cewa lafiyarsa kalau.
Shugaban hukumar fina-finai ta Najeriya, Ali Nuhu, ya yi karin haske kan halin da jarumin masana'antar Kannywood, Adam A. Zango ya samu kansa a ciki.
Jarumin fina-finan Hausa, Adam A Zango ya koka kan yadda rayuwa ke gara shi a yanzu, inda ya sanar da cewa yana cikin wani mawuyacin hali kuma ba zai iya jurewa ba.
Wata babbar kotu mai zamanta a jihar Kano, ta haramtawa hukumar tace fina-finai ta jihar Kano daga dakatar da wasu kamfanoni guda uku na Kannywood.
Kannywood
Samu kari