Kannywood
Bayan bikin cika shekaru 10 da kafuwa, tashar Arewa 24 ta kawo sababbin zafafan shirye shirye guda uku da suka hada da Arewa Gen Z, Jaru Road, Climate Change Africa.
Wani masanin kiwon lafiya, Ibrahim Musa ya wallafa wasu kura-kuran da ya ce an tafka su a fitacce shirin Kannywood mai dogon zango na Labarina zango na 9.
Sakamakon yawan cin kashin da ake yi mata a shafukan sada zumunta, fitacciyar jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta fara mayar da martani ga masu zaginta.
Wasu daga cikin jarumai da mawakan Kannywood sun fito sun nuna adawa da tsulawa Dan Bilki Kwamanda bulala da aka yi, kamar yadda wani bidiyo da yadu ya nuna.
Jarumar fim a Nollywood, Tonto Dikeh ta yi magana kan yadda kiran salla ya yi tasiri a rayuwarta inda ta bukaci shawara yadda za ta ba da gudunmawa ga masallaci.
A yammacin Asabar din nan matasa, musamman masu fafutukar kare hakkin dan Adam a Kano su ka fara kururuwar gano wata kungiya mai yada mugun nufi a Kano.
Fitaccen dan TikTok a Arewacin Najeriya, Al'ameen G-Fresh ya yi martani kan maganganun da Sadiya Haruna ta yi inda ta bankada sirrin aurensu baki daya.
Sayyada Sadiya Haruna, fitacciyar jarumar TikTok, za ta amarce karo na bakwai. Za a daura aurenta a garin Maiduguri dake jihar Borno da Honorabul Babagana Audu.
'Yan bindigan da suka sace mahaifiyar Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara sun bukaci a ba su N900m a matsayin kudin fansa kafin su sako ta.
Kannywood
Samu kari