Jihar Kaduna
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar lalata wani sansanin 'yan ta'adda da ke cikin daji a jihar Kaduna. Sun hallaka miyagu masu yawa.
A wannan labarin, wasu daga cikin mazauna karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna sun yi zargin jiragen sojojin saman Najeriya sun jefa masu bama-bamai.
A wannan labarin za ku ji cewa wasu yan ta'adda da aka zaton hayarsu aka yi sun kashe dan takarar kansila a jihar Kaduna, Raymond Timothy tare da kaninsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban kungiyar NURTW a jihar Kaduna. Miyagun sun sake sace shi ne bayan ya yi kwanaki 60 a hannunsu.
Malam Nasir El-Rufai da mutanensa sun kawo wani shiri da ake kira Arewa Tech Fest. Da taimakon Arewa Tech Fest, ana sa ran matasan Arewa za su shawo kan matsaloli.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya yi magana kan matsalolin da suka addabi kasar nan. Gwamnan ya ce gwamnati na aiki tukuru domin magance su.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani kauye da ke karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna. Sun sace manoma har mutum shida.
Akalla mutane 10,000 ne da ke goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani suka sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC a ranar Litinin.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta zabi tsohon kwamishina a jihar Kaduna, Edward Percy Masha a matsayin sabon shugabanta bayan gudanar da zabe.
Jihar Kaduna
Samu kari