Jihar Kaduna
Gwamnatin Tarayya ta kasa gabatar da umarnin kotu kan tsare Sheikh Sani Abdulkadir Zaria da ake zargi da shirin juyin mulki, kotun ta dage shari'a zuwa Juma'a.
Lauyan tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da cewa mai gidansa zai amsa gayyatar hukumar EFCC ranar Litinin, 16 ga watan Fabrairu, 2026.
Tsohon gwamnan Kaduna kuma jagoran jam'iyyar adawa ta ADC, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi ikirarin cewa nan gaba kadan za a iya kama shi a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i ya yi jawabi a kan zargin siyasar uban gida a tsakaninsa da Uba Sani, da sabanin Abba da Kwankwaso.
A labarin nan, xs a ji yadda tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya yi zargin cewa Shugaban majalisar dattawa na kawo natsala a dokar zabe.
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin gwamna Uba Sani ta bukaci malamai da su mayar da habkali kan zaman lafiya a tafsir din Ramadan na shekarar 2026.
Kungiyar manoman tumatir ta kasa, TGPMAN, ta ce ba a sa ran tashin farashin tumatir a watan azumin Ramadan saboda yalwar amfanin gona bana da aka samu.
Abubuwan da ya kamata ku sani game da Sheikh Khalifa Usman Kusfa "Rigi-Rigi" na Zariya; malamin Tijjaniyya da ya rasu a ranar 2 ga Fabrairu, 2026.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Kauru sun nuna cewawaus mahara sun sheke mutane 3, sun sace Rabaran Nathaniel Asuwaye tare da wasu mutane 10.
Jihar Kaduna
Samu kari