Jihar Kaduna
Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-rufai ya bayyana yadda Tinubu ya dauki matakai a cikin kankanin lokaci da suka kawo sauyi a kasar inda ya ce ya na kan hanya.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da ma'aikatan da ke aikin titin hanyar Kaduna-Kano da daddare a garin Tashar Yari da ke a ƙaramar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna.
Allah ya yi wa matar nan da ta fi kowa tsufa cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna 63 da yan ta'adda suka yi garkuwa da su a watan Maris din 2022 rasuwa.
Masarautar Zazzau da ke jihar Kaduna ta dakatar da wani Hakimi bisa zargin daukar doka a hannunsa, ya ce ya daka masahin ne saboda yana luwadi a jikin gidansa.
Yayin da ake dab da fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida ranar Talata, 4 ga watan Yuli, Allah ya yi wa karin mutum biyu daga jihar Kaduna rasuwa a Makkah.
Ilahirin ahalin jami'ar ABU sun shiga jimami yayin da wani dalibin likitanci na ajin karshe ya kwanta dama. An bayyana irin tasirinsa da kuma irin kokarinsa.
Limaman majami'u a Arewacin Najeriya sun nuna bacin ransu game da kona Alkur'ani mai girma a kasar Sweden, sun bukaci gwamnati da ta dauki mataki akan hakan.
Wata kungiya ta masu fafutukar kare gaskiya da adalci reshen jihar Kaduna, ta yi Allah wadai da wani rahoto da aka wallafa kan yadda gwamnatin jihar, karkashin.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kafa wani kwamiti da zai binciki kwangilolin da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayr a lokacin.
Jihar Kaduna
Samu kari