Jihar Kaduna
Shaidan da jam'iyyar PDP da ɗan takararta, Isah Muhammad Ashiru Kudan, suka gabatar a gaban kotun zaɓe ya kiɗime inda ya yi magana daga baya ya zo ya warwareta.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa a yanzu fa na hannun daman tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari sun dawo marayu a jam'iyyar APC.
Kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas ya tabbatar da cewa majalisar za ta samar wa da sakarakunan gargajiya rawar da za su riƙa takawa a kundin tsarin mulki.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta amince da naɗin dan CJN da wasu alkalai sama 20 a matsayin alƙalan babbar Kotun tarayya a taro karo na 105 da ya gudana a Abuja
Tsohon sanatan Kaduna ya yi martani kan tallafin N8,000 da Tinubu zai bayar inda ya ce kafin 'yan Najeriya su karbi kudin ya kamata su yi addu'a don kariya.
Hukumar Jami'ar Jihar Kaduna (KASU) ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa akwai rashin bin ka'ida a sabbin nade-naden da makarantar ta yi na fifita Musulmai.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya gana da hafsoshin tsaro uku da shugaban kasa ya naɗa a yunkurinsa na ganin mazauna Kaduna sun samu zaman lafiya da tsaro.
Shugaban Jami'ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zaria, Farfesa Kabiru Bala ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da yadda wasu malaman jami'o'i ke saka kansu cikin.
INEC ta sanar da jam'iyyar APC a matsayin wanda ta lashe zaben Gwamnan Kaduna. ‘Dan takaran Gwamna Kaduna a PDP, Mohammed Isah Ashiru bai gamsu da zaben 2023 ba
Jihar Kaduna
Samu kari