Jihar Kaduna
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar halaka wani ɗan bindiga har lahira tare da ceto wasu mutum shida da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna.
Miyagun ƴan bindiga sum halaka wani mutumin da ya je kai kuɗin fansa a jihar Kaduna. Ƴan bindigan sun halaka shi ne bayan ya ƙi yarda su tafi da shi zuwa daji.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Kaduna ta samu koma baya biyoo bayan sauya sheƙar da kansilolinta suka yi zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Yan sanda sun yi nasarar kame wasu tsagerun 'yan bindigan da ake zargin sun sace wasu mutane tare da hallaka wasu dama a yankin Zaria da ke Kaduna.
Miyaguj ƴan ta'adda sun kai farmaki a jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mnanoma masu tarin yawa suna tsaka da aikinsu na neman na abinci a gona.
Miyagun ƴan bindiga sun kai hari a unguwar Dankali cikin ƙaramar hukumar Zaria a jihar Kaduna inda suka halaka mutum huɗu tare da sace wasu mutum biyar.
Hukumar kiyaye hadurra ta ƙasa reshen jihar Kaduna ta tabbatar da faruwar hatsarin mota Gulf ranar Jumu'a a titin Kaduna zuwa Abuja, mutum 6 suka rasu.
Sabon minista da ya maye gurbin Nasir El-Rufai daga jihar Kaduna, Balarabe Abbas Lawal ya ce gajiya ce ta sa ya fadi a majalisar Dattawa yayin da ake tantance shi.
Gwamnatin Tarayya na duba yiyuwar dawo da sanya takunkumi don dakile yaduwar cutar mashako ta da addabi jihohi 19 a fadin kasar Najeriya baki daya.
Jihar Kaduna
Samu kari