Jihar Kogi
Jami'an tsaro na 'yan sanda da masu zaman kansu sun samu nasara kan masu garkuwa da mutane a jihar Kogi. Sun kubutar da wasu mutanen da aka sace.
Tsohon sanata, Dino Melaye, ya yi wa Yahaya Bello shagube bayan kotu ta tura shi gidan kaso. Melaye ya ce dama ya yi hasashen hakan ga tsohon gwamnan na Kogi.
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne suk sace hadimin tsohon gwamnan jihat Kogi, Kabiru Onyene a ofishinsa da ke Okene jiya.
Wata babbar kotun tarayya mai zamanta a Maitama, Abuja ta ba da izinin garkame tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello a gidan kurkukun Kuje ziwa 25 ga Fabrairu, 2025.
Babbar kotun tarayya ta hana belin Alhaji Yahaya Bello, tsohon gwamnan jihar Kogi da EFCC ke zargin ya haɗa kai da wasu sun canzawa wasu kuɗaɗe hanya.
Sanata Dino Melaye ya sanar da rasuwar surukarsa mai suna Damilola Melaye wacce ta rasu a jihar Lagos a jiya Laraba 4 ga watan Disambar 2024 da muke ciki.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya yi magana kan salon mulkin Bola Tinubu inda ya ce Muhammadu Buhari ya lalata kasa gaba daya.
Dan Majalisar Tarayya daga jihar Kogi, Hon. Abejide Leke ya zargi wasu da mayar da lamarin kudirin haraji siyasa saboda muradunsu kan zaben 2027.
Gwamna Ahmed Usman Ododo na jihar Kogi ya ba da umarnin rufe kasuwar Zango, ya hana direbobi ajiye manyan motoci saboda tabarbarewar tsaro a yankin.
Jihar Kogi
Samu kari