Jihar Kogi
Ana tsaka da dambarwar Natasha Akpoti-Uduaghan da Godswill Akpabio, Sanata daga jihar Ekiti ya bankado yadda ta taba zargin tsohon gwamna, Kayode Fayemi.
Bayan korafin Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wasu Sanatoci sun ki amincewa da kokenta, suna cewa ba a bi ka’idojin majalisa ba, yayin da wasu ke goyon bayanta.
Sanatar Kogi ta Tsakiya ta miƙa takardar korafi a hukumance kan zargin da take wa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio da neman lalata da ita.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an yi asarar rayukan mutane 22 a waus haɗurran motoci da suka afku a jihohin Kogi, Oyo da Ogun, wasu sun samu rauni.
Wata kotu a birnin Tarayya, Abuja ta ba da umarni da ke dakatar da majalisar dattawa kan ladabtar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin Godswill Akpabio.
Gwamnatin Kogi ta fara karɓar harajin GR daga masu filaye. Amma ba za a biya haraji kan gine-ginen gwamnati, wuraren ibada, asibitoci, da makarantu ba.
Tsohuwar hadimar shugaban kasa, Sanata Florence Ita-Giwa ta ce matan da suka zama sanatoci ba za a iya cin zarafinsu ba, tana sukar ikirarin Sanata Natasha.
Majalisar dattawan kasar nan ta bayyana cewa ba ta da aniyar daukar mataki a kan zarin da ake yi wa shugabanta, Sanata Godswill Akpabio bisa zargin neman Natasha.
Bayan martanin matar Sanata Godswill Akpabio kan zargin da ake yi masa, Natasha Akpoti-Uduaghan ta gargadi mai dakin nasa kan janye jikinta daga lamarin.
Jihar Kogi
Samu kari