Jihar Kogi
Bayan yada bidiyon jirgi da ake zargin yana sauke makamai ga yan bindiga, rundunar 'yan sanda ta musanta rade-radin kai kayan abinci ga 'yan ta'adda a jihar Kogi.
Francess Ogbonnaya ta zargi Farfesa Sandra Duru da ba ta N300,000 domin ta ƙirƙiri sautin bogi da zai bata sunan Sanatar Kogis Natasha Akpoti-Uduaghan.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya ce ba zai yi murabus ba duk da zarge-zargen cin zarafi da magudin zabe, wadanda ya karya baki daya.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce ba za ta janye karar da ta shigar kan Godswill Akpabio ba, yayin da a hannu daya wasu ke zarginta da siyasantar da lamarin.
Sanata Natasha Akpoti ta yi shagube ga Goodswill Akpabio a wata wasikar ba da hakuri da ta rubuta masa. Natasha ta yi magana ne bayan an nemi ta bada hakuri
Sanata Natasha Akpoti ta ce an kai hari gidansu ne a lokacin da dan uwanta ya kai wata ziyara. Mutanen gari da jami'an NSCDC sun hadu sun kori maharan.
Wasu mahara, akalla su uku dauke da mugayen makamai sun far wa gidajen iyayen Sanata Natasha Akpoti Uduaghan da ke jihar Kogi, inda suka yi fashe-fashe
Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta yi zargin cewa gwamnan Kogi mai ci, Ahmed Ododo da tsohon gwamna, Yahaya Bello sun karbi umarnin hallaka ta daga Akpabio.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun farmaki wurin ibada a lokacin da mutane ke tsakiyar bautar Ubangiji a tsaunin Lokoja, sun sace mutane da dama da daddare.
Jihar Kogi
Samu kari