Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tababtar da tsare wani dan jarida bisa zargin bata sunan hadimin gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Ta ce ana yin bincike.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya ziyarci kasar China domin ganawa da kamfanoni. Ya gana da kamfanonin domin inganta tsaro da wutar lantarki a jihar Kano.
Dan majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa ya yaba wa Sanata Rabiu Kwankwaso da ya halarci zaman majalisa domin bankwana da marigayi Rt. Hon. Agunwa Anaekwe.
Gwamnatin Kano ta kai tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da ‘ya’yansa guda biyu da wasu kotu bisa zargin almundahanar N4.4bn kan aikin tsandauri a Dala.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa fitaccen Ɗan Kasuwa a Najeriya, Alhaji Ali Oladeinde Akinyele ya mutu bayan ya sha fama da doguwar jinya a Lagos.
Malamin Musulunci, Dr Bashir Aliyu Umar ya nuna wasu hotunan rugunan Annabi SAW, Nana Fatima da jikan Annabi SAW wato Hussaini da aka ajiye a gidan tarihi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta bayyana jin dadi bayan ta samu sabuwar lamba a fannin kula da muhalli, ta samu dawo wa ta 4 daga 35.
Kano ta yi fice a karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda ta samu matsayi na biyu a gaskiya, ta daya a NECO, da ci gaba a tattalin arziki da muhalli a 2025.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon 'dan majalisa da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya i wa afuwa, Farouk Lawan ya fadi abin da ya raba da da Kwankwaso.
Jihar Kano
Samu kari