Jihar Kano
A labarin nan, za a ji gwamnati ta lissafa wasu jihohi da yankunan da ake sa ran za su gamu da iftila'in ambaliya a cikin kwanaki biyar da za a yi mamakon ruwa.
Ana bikin yaye mai martaba Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammadu Sanusi da wasu dalibai a London bayan sun kammala dirin digirgi. Audu Bulama Bukarti na cikinsu.
Gwamnatin Amurka ta ware $32.5m, kudin da ya kai ₦49.686bn domin tallafawa jihohin Arewa maso Yamma da maso Gabas da tallafin abinci mai gina jiki.
Dan majalisar tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji a ƙarƙashin NNPP, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi hasashen zaben 2027.
Dan majalisar wakilai na jam'iyyar NNPP daga jihar Kano, Abdulmumin Jibrin, ya bayyana cewa duk da adawar da ake yi, akwai masu goyom bayan Shugaba Tinubu a Arewa.
Mamba mai wakiltar Kiru da Bebeji a Majalisar Wakilai ta kasa, Hon. Abdulmumini Jibrin Kofa ya musanta zargin cewa Tinubu ke iara rura wutar matsalar tsaro.
Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya na fama da rashin hadin kai. Ya nuna cewa Shugaba Bola Tinubu zai ji dadin hakan a 2027.
Dan Majalisar Wakilai ta kasa, Hon, Abdulmumini Jibrin Kofa ya bayyana cewa har yanzu kofar jagoran NNPP a bude take na komawa jam'iyyar APC mai mulkin kasa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar da adadamin mutanen da suka yi rajista domin mallakar katin zabe a cikin mako biyu da fara rajistar ta yanar gizo.
Jihar Kano
Samu kari