Jihar Kano
Rahoto daga jihar Kano ya nuna cewa baragunan ginin da gwamna ya rushe ya rufta kan masu ɗibar gani, zuwa yanzu mutum ɗaya ya mutu wasu da dama sun jikkata.
Bidiyon wani makaho bakanike da ya kware a gyaran mota ya dauki hankulan masu amfani da kafar sadarwa ta TikTok. Wasu da dama daga masu amfani da kafar TikTok.
Hukumar Alhazai ta kasa, reshen jihar Kano ta bayyana cewa maniyyata 156 daga jihar ba za su samu damar gabatar da aikin hajjin bana ba saboda kujeru da aka.
Majalisar dokokin jihar Kano, a zamanta na ranar Laraba, 14 ga watan Yuni, ta sahale wa gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin hadiman da zasu tama shi aiki 20.
Abdullahi Ganduje, ya bukaci babbar kotun jihar Kano da ta hana hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) gayyata ko bincikensa a kan bidiyonsa na daloli.
Gwamnan Kano ya bada umarni rugurguza shatale-talen gaban gidan Gwamnati. Sannan an cigaba da rushe gine-ginen shagunan da ke filin Masallacin Idi na Ƙofar Mata
Majalisar jihar Kano ta zabi Jibrin Falgore a matsayin kakakin majalisar jihar ta 10, ya kasance kakakin ne bayan amincewar dan majalisa daga jam'iyyar APC.
Kungiyar goyon bayan APC ta gargadi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, a kan lalata tarihin da magajinsa, Abdullahi Umar Ganduje ya bari da sunan rusau a jihar.
Duk da tarin sukar da take sha, gwamnatin jihar Kano ta ci gaba da aikin rusa gine-gine kan filin gwamnati da ake zargin gwamnatin Abdullahi Ganduje da siyarwa.
Jihar Kano
Samu kari