Jihar Kano
Rundunar 'yan sandan Katsina ta jaddada dokar hana zirga-zirga a fadin jihar yayin da zanga-zanga ta shiga rana ta biyar, tare da barazanar kama masu fita.
Kungiyar 'yan kasuwar hatsi ta Dawanau a Kano sun dauki matakin kare dukiyoyin su da ke cikin kasuwar daga masu fakewa da zanga-zanga su na sata.
Dakarun ƴan sanda sun cafke wani tela da ake zargi da yaɗa tutocin ƙasar Rasha da wasu matasa da ke amfani da tutar a wurin zanga zanga a jihar Kano.
Dan majalisar da ke wakiltar Doguwa/Tudun Wada a majalisar wakilai, Alhassan Ado Doguwa, ya caccaki takwaransa na jam'iyyar NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa.
Wasu daga cikin jagoroin kungiyoyin da ke gudanar da zanga-zanga sun bayyana janyewarsu bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabin neman tattaunawa.
Jama'ar Kano sun fara hallara domin gudanar da sallah da azumi ganin yadda zanga-zangar lumana ta rikide zuwa tashe-tashen hankula da kashe-kashe.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta yi magana kan zargin kashe matasa masu zanga zangar tsadar rayuwa a unguwar Nasarawa, Rijiyar Lemo da Kurna a makon da ya wuce.
Gwamnatin Kano za ta kafa kwamitin shari’a domin yin cikakken bincike kan yadda hukumomin tsaro suka gudanar da ayyukansu a lokacin zanga-zanga a jihar.
Ma'aikatar shari'a ta Kano ta tafka asara bayan masu zanga-zanga sun kutsa cikinta tare da sace muhimman abubuwa daga cikin akwai kudi masu yawa da bindigu.
Jihar Kano
Samu kari