Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano karkashin Abba Kabir Yusuf ta fara wasu ayyuka masu muhimmanci domin farfado da tattali da cigaban jihar Kano, za su lakume N2.67b.
Daga cikin matasa akalla guda biyar da iyalansu su ka tabbatar da rasuwarsu ta hanyar harbi yayin zanga-zanga, hudu daga cikinsu masu karancin shekaru ne.
Kwamitin lafiya na Kano da ofishin mashawarcin gwamnan Kano a kan harkokin tsaro sun fara tattaunawa da jagororin 'yan daba a jihar domin maganta fadan daba.
'Yan Najeriya na ci gaba da tururuwa zuwa kan tituna domin nuna adawarsu kan halin kunci da tsadar rayuwar da aka samu a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Rundunar sanda a jihar Kano ta kama wani barawo da ya sace makudan kudi har N15m a karamar hukumar Kunci yayin da yake kokarin guduwa a jihar Katsina.
Gwamnatin Kano ta ce ta sassauta dokar hana fita ta awa 24 da ta sanya a fadin jihar. Gwamnatin jihar ya ce yanzu dokar za ta fara aiki 6 na safe zuwa 6 na yamma.
Rundunar 'yan sandan Kano ta kama mutanen bisa zargin sata, lalata kadarorin jama'a da na gwamnati, tayar da hankula da gudanar da taro ba bisa ka'ida ba.
Kungiyar Nigerian Patriotic Front Movement ta bayyana cewa za ta ci gaba da gudanar da zanga-zanga a jihar Kano tun da gwamnati ta ki biya masu bukatunsu.
Jami'an tsaro sun damke masu ɗaukar nauyin telolin da ke dinka tutocin Rasha a Kano, hukumar DSS ta ce har yanzu tana kan bincike kan lamarin na cin amanar ƙasa
Jihar Kano
Samu kari