Jihar Kano
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kano (KANSIEC), ta fitar da kudin sayen takardar tsayawa takara ga shugabanni da kansilolin karamar hukuma a kan N10bn da N5m.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu yana shirin sauyawa Ganduje mukami da na jakada a kasashen Afirka bayan zargin cin hanci.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim.Shekarau ya ce tun da ya karɓi mulki har ya sauka bai taɓa ɗaukar ko kwandala daga kason ƙananan hukumomi ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya fito ya gayawa duniya wani sirrinsa da ba kowa ya sani ba. Shekarau ya ce har ya kusa gama mulki ba ya da gida.
Dattijon kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa ba kundin tsarin mulkin Najeriya ce ke da matsala ba, kar a bar jaki ana dukan taiki, ya ce a sauya tunani.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa yan daba sun yi barnar da ta kai N1bn a babbar kotun Kano a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa yan daba sun sace takardun shari'ar Abdullahi Umar Ganduje a babbar kotun Kano yayin zanga zangar tsadar rayuwa.
Farashin litar man fetur ya yi tashin gwauron zabi a cikin birnin Kano. A yanzu an koma siyar lita kan kusa da N1000. Hakan na zuwa ne bayan gama zanga-zanga.
Gwamnatin jihar Kano ta caccaki jam'iyyar APC kan zargin yin kwana da kayan tallafi na Gwamnatin Tarayya inda ta ce komai na Gwamna Abba Kabir a bayyane yake.
Jihar Kano
Samu kari