Jihar Kano
Wani jagoran jam'iyyar NNPP a karammar hukumar shanono ya koma jam'iyyar APC a jihar Kano. Sanata Barau Jibrin ne ya karbe shi tare da wasu yan NNPP a Abuja.
Bayan yanke hukunci kan dambarwar sarauta, Kungiyar Kano Democratic Vanguard ta ce hukuncin abin kunya ne ga bangaren shari'a ganin yadda aka nuna son kai a fili.
Babbar kotun jihar Kano ta umarci sarakuna 5 da aka tsige a Kano su mayar da kayan sarautar da ke hannunsu ga Gwamnatin jihar ko Sarki na 16 Muhammadu Sanusi.
Tsagin NNPP ya zargi dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Rabi'u Musa Kwankwaso da kokarin kwace jam'iyyar,lamarin da ya ce ba za su amince ba.
Babbar kotun jiha da ke zamanta a Kano ta kawo karshen rikicin masarautar Kano, ta yanke hukunci a yau Litinin na haramtawa Sarki Ado Bayero bayyana kansa da sarki.
Tsohon shugaban karamar hukumar Ungogo, Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya ce lokaci ya yi da jama’a tun daga tushe za su mori romon dimukuradiyya.
Gamayyar kungiyoyin matasan Kano (KYC) ta yi ikirarin cewa gobarar da ta tashi a fadar Sarkin Kano Sanusi II ya nuna cewa ubangiji bai ji dadin dawo da shi ba.
Gwamnatin Kano ta kaddamar da rabon tallafin N50,000 ga mata da su ka fito daga kananan hukumomi 44 na jihar, inda aka bawa mata 5,200 tallafi don habaka kasuwanci.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya dauki matakin rushe masarautu saboda cika alkawuran kamfe da ya dauka.
Jihar Kano
Samu kari