Jihar Kano
Wani dan damfara a Kano yana cewa shi kanin Sheikh Gadon Kaya ne. Dan damfarar na kama da Sheikh Gadon Kaya sai yake amfani da hakan yana damfara.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta fara aiwatar da dokar sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatanta a watan nan.
Hukumar korafe korafe da Yaƙi da cin hanci ta Kano (PCACC) ta kai samame wani sito inda ake zargin ana zazzage shinkafar da gwamnati ta bayar a matsayin tallafi.
Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio ya nada Kawu Sumaila shugaban kwamitin albarkatun mai domin maye gurbin marigayi Sanata Ifeanyi Ubah da ya rasu.
An yi haka ne duk da ana takaddama a kan waye Sarkin Kano, lamarin da gwamnatin tarayya ta shiga tare da bayyana goyon bayanta muraran ga Sarki na 15, Aminu Ado.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta kama hatsabibin dan dabar unguwar Ɗorayi da ake nema ido rufe. An kama Auwal ɗan daba ne bayan an dauki lokaci ana nemansa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf zai kara tura daliban jihar Kano karatu kasashe waje. An kafa kwamitin da zai tantance ya'yan talakawan Kano domin tafiya karatu waje.
Dan Majalisar Tarayya a NNPP daga jihar Kano, Ali Madaki ya magantu kan shirin tuge shi daga mataimakin shugaban marasa rinjaye inda ya ce shirin Rabiu Kwankwaso ne.
Mambobin NNPP a majalisar wakilai sun goyi bayan sauke Hon Ali Madaki daga matsayin shugaban marasa rinjaye bayan ya sanar da barin tafiyar Kwankwasiyya.
Jihar Kano
Samu kari