Jihar Kano
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yi wa 'yan sandan jihar Kano sha tara ta arziki. Barau ya ba su babura domin inganta ayyukansu.
Kanin tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya maka Gwamna Abba Kabir a kotu kan takaddamar fili domin bukatar kotu ta takawa gwamnan birki.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta ci gaba da aikin da take yi na kai samame kan shagunan caca a jihar. Hisbah ta ce ba za ta sassauta ba.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta Kano ta taimaki rayuwar wasu daga cikin matasan da aka tuhuma da zargin amanar kasa, inda aka ba su aikin yi a jihar.
Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya yi magana kan liyafar da Sheikh Kabiru Gombe ya halarta inda ya ce kwata-kwata bai dace malamai su halarci irin wannan wuri ba.
Ta cikin wannan labarin, za ku jicewa a ranar Asabar ne za a bude kasuwar baje koli ta duniya a Kano, kamfanoni sun shirya halartar gagarumin taron cinikayyar.
A wannan rahoton za ku ji cewa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta fara bibiyar wasu ayyukan mazabu wadanda gwamnati ta ce ta aiwatar.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin ya nuna jin dadinsa da malaman Kungiyar Izalah reshen Kano ta Arewa ta kai masa ziyara a Abuja.
A Najeriya, mataimakan gwamna da dama da suka samu damar darewa kujerar iyayen gidansu gwamnoni bayan rasuwarsu ko tsige su a kan mulki da Majalisun jiha suka yi.
Jihar Kano
Samu kari