Jihar Kano
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ya tsaya da ƙafarsa wajen yaki da cin hanci da rashawa a jihar Kano. Abba zai ziyarci daliban Kano a kasar Indiya.
Gwamnatin Kano ta yi baki 2 kan shinkafar Tinubu. An kama shinakafa buhu 16,800 da ake sauyawa buhu. Amma daga baya, gwamnati ta ce akwai mai ita.
PDP ta koka kan zargin APC na mata Katsalandan a Kano. Ƙusa a PDP, Aminu Wali ya ce su na sane da rikicin da ke damunta. Amma APC ta musanta zargin da ake mata.
Rundunar ƴan sanda a Kano ta kama kwararren mai shekaru 23 da ya yi garkuwa da yarinya mai shekaru hudu da haihuwa. Matashin ya bukaci kudin fansa N3m
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya raba kujerun Hajji, motoci, Keke NAPEP, keken dinki da keken hawa bayan gasar karatun Alkur'ani a jihar Kano.
Jami'an hukumar ƴan sandan farin kaya (DSS), sun cafke wani dan gwagwarmaya a jihar Kano. Jami'an na DSS sun mika shi hannun 'yan sanda a birnin Abuja.
Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karbi baƙuncin babban abokinsa kuma mataimakinsa a bankin CBN, Kingsley Moghalu bayan ya dawo daga Tufts.
An fitar da rahoto game da jihohin da suka fi samar da harajin VAT inda Lagos ta zama kan gaba bayan ta samar da akalla N249bn yayin da Rivers ke biye mata da N70bn.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan abin alheri ga jihar Kano bayan amincewa da N95bn domin bunkasa noman rani a jihar.
Jihar Kano
Samu kari