Jihar Kano
Yan Najeriya musamman daga Arewacin kasar sun caccaki mawaki, Dauda Kahutu Rarara bayan fitar da wata sabuwar waka da ke yabon Sanata Barau Jibrin.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci ta ICPC, Musa Aliyu ya tabbatar da samun yawan kyamar cin hanci inda ya ce 70% na yan Najeriya sun ki karbar cin hanci.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi murna da 'yarsa, Dr. Aisha ta zama gwarzuwar dalibai a tsangayar karatun likitanci a Jami'ar Nile da ke birnin Abuja.
Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Dan Agundi ya musanta cewa rigimar kudirin haraji ya tilasta dage auren iyalan Nasir Ado Bayero da na Sanata Barau Jibrin.
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci sanatoci da ƴan majalisar wakilai na tarayya su haɗa kai su yaƙi sabon kudirin sauya fasalin harajin Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon dan takarar gwamna ya fadi abin da ya dace da kudirin harajin Tinubu. Salihu Tanki Yakasai ya ce akwai bukatar dauko masana. Ya shawarci manyan Arewa.
Peter Obi ya sake ziyartar babban dan siyasa a Kano. Mista Obi ya ziyarci tsohon dan takarar Sanata, AA Zaura a Abuja. An yi ganawar sirri tsakanin 'yan siyasar 2.
Magoya bayan APC sun balle daga jam'iyyar. Sun zargi APC da barin talakawa a cikin wahala. An kammala shirin samar da sabuwar jam'iyya domin magance matsalolin.
'Yan majalisar Kano sun zauna a kan kudirin haraji. An samu dan APC da 'yan NNPP a taron da gwamnatin Kano ta jagoranta. Sun ki amincewa da kudirin.
Jihar Kano
Samu kari