Jihar Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta amince da sayen jami'ar Khadija kan Naira biliyan 11, za a biya kuɗin a kashi uku.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta cafke yan fashi da makami a kananan hukumomi shida na jihar. Ana zargin yan fashin ne da sace sace da barzanar kisa.
Shugaba Bola Tinubu ya sake ba yan Najeriya tabbacin cewa yana daukar matakai masu muhimmanci domin rage tsadar rayuwa da ake ciki a kasa baki daya.
Rundunar yan sanda ta kama dan fashi da makami da ya addabi alumma a Arewacin Najeriya. Dan fashin ya shahara da sata da kisa a Jigawa. An kama shi a Benue.
Hadarin mota ya ritsa da yan Maulidi a jihar Jigawa. Mutane shida sun rasu guda tara sun samu munanan raunuka. Rundunar yan sanda sun fara bincike kan hadarin.
A wannan labarin, yayin da ake shirin zaben kananan hukumomi biyar na jihar Jigawa, rundunar yan sanda ta fara shirin tabbatar da kawar da barazanar tsaro.
Yan kasuwar Abubakar Rimi da aka fi sani da kasuwar Sabon Gari a Kano sun yi korafi kan tilasta masu biyan makudan kudade da jami'an kwastam ke yi.
Ana yin bikin Sallar Gani ne a masarautar Gumel a tsawon kwanaki uku a lokacin Maulidi. Ana Sallar Gani a Daura da Hadeja sai dai akwai banbanci tsakaninsu da Gumel.
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta ba ma'aikatan jihar hutu domin murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah (SAW).
Jihar Jigawa
Samu kari