Jihar Jigawa
Gwamnatin tarayya ta ce mamakon ruwan sama da ambaliyar ruwa ya kashe akalla mutane 49 a jihohin Taraba, Adamawa da Jigawa,ana fargabar karuwar ambaliya.
Ministan tsaron Najeriya, Mohammed Badaru, ya ba da tallafin N20m ga gwamnatin jihar Jigawa sakamakon annobar ambaliyar ruwan da ta auku a jihar.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce an fara biyan yan fansho hakkokinsu wadanda su ka ajiye aiki a shekarar da mu ciki wanda adadin kudin ya kai Naira Biliyan 3.4.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata mata mai shekaru 40 bayan cinnawa kanta wuta a jihar saboda sakinta da mijinta ya yi.
Masu zanga zanga a Jigawa sun bukaci gwamna Umar Namadi ya sauke kwamishinan noma na jihar, Muttaka Namadi daga karamar hukumar Ringim kan rashin yin aiki.
Mutanen yankin ƙaramar hukumar Ringim a jihar Jigawa sun yi zanga-zanga a kofar shiga gidan gwamnatin jihar jiya Alhami, sun nemi a tsige kwamishina.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya shaidawa ƴan majalisar wakilai cewa adadin waɗanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa ya kai 28 zuwa ranar Talata.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa kundin tsarin mulki ba shi ba ne matsalar kasar nan. Tsohon gwamnan ya ce matsalar na wajen shugabanni.
Gwamnatin Jigawa karkashin jagorancin Gwamna Umar Namadi ta kaddamar da rabon buhunan shinkafar da gwamnatin Bola Tinubu ta turo domin rage raɗaɗi.
Jihar Jigawa
Samu kari