Jarumar Fim
An tabbatar da mutuwar fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finai ta Kudu watau Nollywood, Odunlade Adekola, tuni abokan aikinta suka fara jimami.
Jarumar Kannywood, Nusaiba Muhammad Ibrahim wacce aka fi sani da Sailuba, ta ce musuluntar wata ce ta ja hankalinta zuwa fim duk da dai daman tana sha'awa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa fitacciyar jarumar Nollywood ta bayyana irin jarabawar da ta hadu da ita bayan tashin gobara a ofishinta da ke Lagos.
A labarin nan, za a ji cewa Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Ganiu Nafiu, ya shiga jerin jaruman da ke nadamar tallata Bola Tinubu a zaben 2023.
Jarumar Nollywood, Abiola Adebayo ta ce ta rabu da mijinta tun Afrilun 2024, amma suna tarayya wajen kula da ɗansu bayan shekaru biyu haihuwar ɗan.
An tabbatar da mutuwar fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina finai ta Nollywood kuma mai rajin kare hakkin masu ƙima sosai a Najeriya, Monalisa Stephen.
Dattijo kuma jarumin Kannywood, Malam Inuwa Ilyasu, ya bayyana cewa ya shiga harkar fim ne domin fadakar da jama'a da kuma koyar da addinin Musulunci.
Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood, Doris Ogala ta ba da labarin yadda ta mutu, ta je cikin aljanna, amma Ubangiji ya umarce ta da ta dawo duniya.
Masana'antar fina-finan Nollywood da ke Kudancin Najeriya ta yi bsbban rashi da jaruma Nkechi Nweje ta riga mu gidan bayan bayan gajeruwar rashin lafiya.
Jarumar Fim
Samu kari