Isra'ila
Yakin Iran da Isra'ila ya kara zafafa bayan harba makamai fiye da 100 da Iran ta yi. Iran ta ki yarda da shirin tsagaita wuta duk da korafin Isra'ila na kashe yara.
Yayin da ake rigima tsakanin Isra'ila da Iran, wani babban jami'in gwamnatin Amurka ya ce shugaban kasar, Donald Trump ya hana shirin kashe Ayatullah Ali Khamenei.
Trump ya nesanta Amurka daga harin Isra’ila kan Iran, ya gargadi Tehran da kada ta kai hari, yana cewa za a mayar da martani mai tsanani a kai yau Lahadi.
Sheikh Abdallah Mahmud Adam daga Yobe ya bayyana goyon bayansa ga Iran duk da bambancin aƙida, yana mai cewa yanzu Musulunci ne ke gaba da komai.
A labarin nan, za a ji cewa harin da Israila ta kai kasar Iran ya jawo asarar rayukan manyan dakarun tsaron kasar, daga ciki har da masu tsattsauran ra'ayi.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Ta bukaci kasashen biyu da su daina kai hare-haren ramuwar gayya ga junansu.
Kasar Saudiyya ta amince da ba alhazan Iran mafaka har zuwa lokacin da za a samu aminci a kasarsu. Saudiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai Iran
Kasar Iran ta sanar da toshe hanyar jirgin ruwa ta Hormuz da ake bi domin jigilar mai a duniya. Toshe tashar jirgin zai iya shafar tattalin arzikin duniya.
Yakin da aka fara tsakanin Iran da Isra'ila ya jawo tashin farashin danyen mai a kasuwar duniya. Hakan zai jawo Najeriya ta samu kudin kasafin 2025 sosai.
Isra'ila
Samu kari