Isra'ila
Ana fargabar wasu Yahudawa sun kona wani masallaci a Yammacin Kogin Jordan, inda suka lalata gine-gine tare da rubuta kalaman batanci a bangon masallacin.
Majalisar Isra'ila ta karanta kudirin dokar da zai ba kasar dama hukuncin kisa ga Falasdinawa. Ana son kawo dokar da za ta hana kafafen yada labaran waje aiki.
Gwamnatin Turkiyya ta sanar da sammacin kama shugaban Isra'ila, Benjamin Netanyahu da wasu manyan sojoji da ministocin Isra'ila kan kisan kiyashi a Gaza.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce yana sane da harin da Isra'ila ta fara kaiwa Iran a 13 ga Yuni. Ya karyata cewa Amurka bata san da shirya harin ba.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi martani ga barazanar takwaransa na Amurka, Donald Trump a kan zargin kisan kiristoci.
Jakadan Isra'ila a Najeriya, Micheal Freeman ya bukaci 'yan Najeriya su hada kai su zauna lafiya domin samun cigaba. Malaman Musulunci da Kiristoci sun yi martani.
Jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana cewa ba za su shirya da Amurka ba har sai ta cika sharudan yanke alaka da Isra'ila da daina tsoma baki a yankinsu.
Isra'ila ta kai sababbin hare hare masu muni Gaza bayan sulhu da Amurka ta jagoranta a Oktoba. Sojojin Isra'ila sun kashe mutum sama da 100 a Falasdinu.
A labarin nan, za a ji cewa Amurka ta yi barazanar murkushe Hamas a kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka kulla da Isra'ila duk da kungiyar ta karyata kai hari.
Isra'ila
Samu kari