Isra'ila
Shugaban Amurka ya sanar da cewa an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Hamas da Isra'ila. Ya ce ana fatan hakan zai kawo karshen kashe Falasdinawa.
Kasashen larabawa sun ce sun ji dadin yadda Hamas ta yi na'am da batun zaman lafiya da Trump ya gabatar don tsagaita wuta a zirin gaza a Isra'ila ke shiri.
Isra'ila ta bayyana fara tsagaita wuta a Gaza bayan Donald Trump ya karkato hankalin Hamas da Isra'ila kan batun zaman lafiya a yankin na Larabawa.
Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya bukaci kungiyar Hamas ta saki mutanen Isra'ila da ke hannunta ba tare da sharadi ba, ya ce tun farko an yi kuskure.
Shugaba Donald Trump na Amurka da Firayim Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu sun bayyana shirin zaman lafiya mai matakai 20 a Fadar White House.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi kira ga Isra'ila ta gaggauta daina kai hari Gaza bayan martanin Hamas kan shirin kawo zaman lafiya a Gabas ta tsakiya.
Isra'ila ta kwace wasu jiragen ruwan Global Sumud Flotilla da ke shirin shiga Gaza. Sun kama mai fafutuka Greta Thunberg da wani Sanatan kasar Ireland a hanyar Gaza.
Shugaban kasan Amurka, Donald Trump, ya sanar da shirin tsagaita wuta a zirin Gaza. Shirin ya tanadi kawo karshen yakin da ake tsakanin Hamas da Isra'ila.
Ana zargin Benjamin Netanyahu da jagorantar hare hare kan Kiristoci a yankin Gaza tare da kwace musu gona da gidaje. Isra'ila ta rage yawan Kiristoci a Falasdinu.
Isra'ila
Samu kari