Isra'ila
Harin Amurka da Isra'ila a makaranta a Iran ya ja hankalin Majalisar Dinkin Duniya inda ta ce za ta gudanar da muhawara ta gaggawa kan harin da aka kai.
Fafaroma Leo ya yi kira ga shugabannin kowane banngare da ke yaki a Gabas ta Tsakiya su tsagaita wuta. Ya yi magana ne bayan shiga mako na 3 da yakin Iran da Amurka.
Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta yi martani kan ikirarin shugaban kasar Amurka na fara tattaunawa. Ta bayyana cewa an dade ana cin amanar Iran yayin tattaunawa.
Kungiyar Hezbollah da ke marawa Iran baya ta kai farmaki kan jirgin Isra'ila yayin da ya yi yunkurin kai farmaki a kasar Lebanon. Isra'ila bata ce komai ba.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC), ta kaddamar da sababbin hare-hare kan Isra'ila. IRGC ta bayyana wuraren da ta farmaka.
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa Amurka na tattaunawa da Iran kan wani tsari mai maki 15 domin kawo karshen yaki da kuma batun makamin nukiliya.
Iran na ci gaba da harba makamai masu linzami kan Isra'ila yayin da ake ci gaba da fafatawa a Gabas ta Tsakiya. Makaman na Iran sun yi barna a wasu birane.
Harin makami mai linzami da Iran ta kai Tel Aviv a ranar 24 ga Maris ya kashe aƙalla mutane 16, tare da ruguza gine-gine da jikkata wasu da dama.
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskiy ya ce kasarsa ta samu hujja karara cewa Rasha na bai wa Iran bayanan sirri, lamarin da zai kara tsawaita rikicin.
Isra'ila
Samu kari