Isra'ila
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian ya miƙa saƙon wanzar da zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya, inda ya ja kunnen kasashen yankin.
Rundunar tsaron Iran da ake kira 'Islamic Revolutionary Guard Corps' ta ce ta lalata bama-baman Amurka da Isra'ila guda 120 a yankin Fars da ke kasar.
A labarin nan, za a ji cewa Firaministan Pakistan Shehbaz Sharif ya samu tattaunawa ta sama da awa guda da Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian.
Dakarun sojojin Houthi da ke Yemen sun shigawa Iran yaki inda suka kai harin farko kan Isra'ila. Kungiyar ta ce ta kai hari da makamai zuwa Isra'ila.
Mayakan kungiyar Hezbollah na ci gaba da fafatawa da dakarun sojojin Isra'ila a Kudancin Lebanon. Mayakan na Hezbollah sun raunata sojojin Isra'ila.
Babban hafsun sojan kasar Uganda, Muhoozi Kainerugaba ya sanar da cewa a shirye suke su tallafawa kasar Isra'ila a yakin da ta ke a Gabas ta Tsakiya da Amurka.
Kungiyar Houthi da ke Yemen ta fitar da sharuda guda uku a shirin shiga wa Iran fada da Amurka da Isra'ila. Sun ce za su kaiwa Isra'ila hari idan haka ta kama.
Shugaban Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya yi zargin cewa wasu kasashe na son amfani da rikicin Iran da Isra'ila da ake yi domin afkawa kasar.
Mayakan kungiyar Hezbollah sun fafata sojojin Isra'ila a Kudancin Lebanon. Sojojin Isra'ila sun fuskanci matsala inda aka kashe wani daga cikinsu.
Isra'ila
Samu kari