Isra'ila
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta ƙaddamar da gagarumin harin ramuwar gayya da makamai sama da 300 kan sansanonin sojin Amurka da Isra'ila a yau Laraba.
A labarin nan, za a ji cewa rahotanni sun tabbatar da yadda ake samun karuwar rasa rayuka yayin da makaman da Iran ke harba wa ke yi wa Isra'ila illa.
Kasar Iran ta ce ta harbo jirgin sama mara matuki na Amurka nau’in “LUCAS” a Khorramabad yayin da ake ci gaba da yaki da Isra'ila a Gabas ta Tsakiya.
Adadin wadanda suka jikkata a Isra’ila ya haura 6,131 yayin da rikicin yaki ke ci gaba tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran tun daga karshen watan Fabrairun 2026.
Makamai masu linzami daga Iran sun afka wa tsakiyar Isra'ila a ranar Laraba, inda suka jikkata mutane tara tare da janyo gobara a yankunan Bnei Brak da Petah Tikva.
Ministan tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce suna sane da yadda China da Russia ke taimakawa Iran a yakin da ake ciki, kuma suna daukar matakan dakile wannan goyon baya
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa Amurka za ta janye daga yaki da Iran ko ba a cimma yarjejeniya ba. Ya bayyana haka ne a fadar White House.
Rundunar IRGC ta Iran ta jero kamfanonin Amurka irin su Tesla da Google a matsayin halattattun wuraren kai hari idan aka ci gaba da kashe mata shugabanni.
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya yi magana kan tattaunawa inda ya ce kasar ba ta neman tsagaita wuta, sai dai cikakken tsarin kawo karshen yaki.
Isra'ila
Samu kari