Isra'ila
Sojojin Isra’ila sun sanar da dakatar da bude wuta kan Iran bisa umarnin shugabannin siyasa bayan yarjejeniyar tsagaita wuta ta makonni biyu tsakanin Amurka da Iran.
Gwamnatin Pakistan ta sanar da cewa a ranar Juma'a, 10 ga watan Afrilun 2026 Amurka da Iran za su zauna a Pakistan bayan alkawarin tsagaita wuta.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran adawa na kasar Isra'ila ya zargi Benjamin Netanyahu da jawo wa kasar babbar asara da ba a taba ganin irinta ba.
Gwamnatin Amurka ta yi asarar aƙalla jiragen yaƙi tara a yayin yakin da take yi da Iran a yankin Gabas ta Tsakiya, bisa hotuna da rahotanni suka sanar.
Mazauna Tehran sun fito kan tituna suna murna bayan sanar da tsagaita wuta na makonni biyu tsakanin United States da Iran bayan rikici mai tsanani.
Farashin mai ya fadi sosai a duniya bayan Amurka da Iran sun amince da tsagaita wuta na makonni biyu, tare da shirin bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya sanar da cewa babu sharadin daina kai hari Lebanon a yarjejeniyar da Iran da Amurka suka yi duk da an ambaci hakan.
Sojojin Isra'ila sun fito fili sun nuna nadamarsu kan lalata majami'ar yahudawa a Tehran yayin harin da aka kai wa wani babban kwamandan rundunar IRGC.
Dakarun Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun samu nasarar kakkabo makamai masu linzami da jirage marasa matuka na Amurka da Isra'ila yayin da ake ci gaba da yaki.
Isra'ila
Samu kari