Malamin addinin Musulunci
An samu yamutsi a wata makarantar Musulunci a jihar Oyo ana tsaka da taron taron murna. An rasa rayuka da dama, gwamnan Oyo ya tura ta'aziyya da jama'a
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya ce zai sanar da mutanen Gombe shawarar da ya yanke nan gaba.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya jagoranci raba zakka a jihar Jigawa. Jigawa ta yi fice wajen raba Zakka a Najeriya. Gwamna Namadi ai taimaki shirin zakka.
Sheikh Daurawa ya ce rashin Sallah, shaye-shaye, rashin makaranta, da kin biyayya ga iyaye suna daga cikin alamomin matashin da ke shirin lalacewa cikin al'umma.
Bayan kiran Sarki Muhammadu Sanusi II da tsohon sarki, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah ya nemi afuwar al'umma musamman masoyansa kan kalaman da ya yi.
Gwamnan Neja ya kafa kwamitin shura mai mutum 16 da suka hada da manyan malamai. Malaman Izala da Darika sun samu mukaman gwamnati a shiga kwamitin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada manyan malaman Izala mukamai a gwamnatinsa. Sheikh Farfesa Abdullahi Sale Usman Pakistan da Salisu Shehu na cikin malaman.
Abba Kabir Yusuf ya nada manyan malaman Kano shugabancin majalisar shura domin su rika ba shi shawara. Manyan malaman jihar Kano ke jagorantar majalisar
Za a zamanantar da hudubar Juma'a a masallacin Abuja bayan an nada sababbin limamai biyar. Yan kabilar Ibo biyu sun shiga cikin sababbin limaman.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari