Malamin addinin Musulunci
Kungiyar Izala reshen Jos ta shirya taron shekara a birnin tarayya Abuja. Tinubu, Atiku na cikin wadanda ka gayyata, za a nemi kudi Naira biliyan 1.5
Tun bayan bullar labarin cewa wasu daga cikin Malaman addinin Musulunci a Najeriya za su yi babban karatun Al-Kur'ani, an fara samun rabuwar kai tsakanin malaman.
Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang ya ce ba hana kiran sallah a jihar Filato ba. Ya yi bayani ne bayan yada jita jitar hana Musulmai kiran sallah a jihar Filato
Shugaban kungiyar Izala, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce al'ummar Musulmi na da kuɗin da za su ɗauki nauyin gagarumin taron Alkur'ani da aka shirya yi a Abuja.
Manyan malaman darikar Tijjaniya karƙashin Khalifa Mahiy Sheiƙh Ibrahim Nyass sun kai ziyara fadar shugaban ƙasa, sun yi sallah tare da Bola Tinubu.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana cewa an yi nasarar damke wasu mutane, daga ciki har da dan kasar waje da ake zargi da shirin kai hari jihar Kano.
Hukumar tsaro ta farin kaya ya shiga rikicin masallacin Jami'ur Rahaman, wanda aka fi sani da Masjid Sahaba, inda aka gayyaci babban malamin nan, Bin Uthman.
Mai alfarma sarkin Musulmi ya ayyana Juma’a 31 ga Janairu 2025 a matsayin 1 ga Sha’aban yayin da kwamitocin duban watan suka kasa ganin jinjirin watan.
Babban dan marigayi, Sheikh Muhammad Auwal Albani Zariya ya yi magana kan alakarsu da Cibiyar Darul Hadis da Albani ya yi wakafi da ita inda ya ce an samu sabani.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari