Malamin addinin Musulunci
Wasu 'yan Izala a kafafen sada zumunta sun yi rubdugu da shugaban malaman Izala, Dr Ibrahim Jalo Jalingo kan bikin Qur'anic Festival da aka shirya a Abuja.
Shugaban ƙaramar hukumar Agege a jihar Legas ya rufe masallaci na wucin gadi sakamakom ɓarkewar rigimar limanci, ya ce zai kira zama da kowane ɓangare.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya sabunta masallacin Jumu'a a jihar Filato. An gina masallacin ne a zamanin mulkin sojan Janar Abacha.
Gwamnatin Najeriya ta shirya taro na musamman domin koyar da almajirai sana'o'in hannu. An bayyana yadda almajirai za su samu shiga shirin a tsangayu.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana shirin tallafawa talakawa da abincin Naira biliyan 9 a watan azumi mai kamawa. Mataimakin gwamnan jihar ne ya fadi haka.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce kan shari'ar Musulunci a yankin Kudu maso Yamma, Sarkin Ado-Ekiti, Oba Adeyemo Adejugbe, ya rusa kwamitin Shari’a a Masallacin Juma’a.
Babban limamin Agaie, Sheikh Muhammadu Kudu ya rasu. Gwamna Umaru Bago ya ce mutuwar ra girgiza al'ummar jihar Neja baki daya. An masa addu'o'in samun aljanna.
Majalisar koli ta addinin Musulunci, NSCIA ta bayyana goyon bayanta ga shirin 'Qur'anic festivcal' da wasu daga cikin Musulmi ke ganin ya saba da koyarwa addini.
Wani malamin addini da ya je wa'azi kasar Nijar ya shawarci matafiya daga Najeriya da sauran kasashe da su yi shiri sosai domin kaucewa wulakanci daga jami'ai.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari