Malamin addinin Musulunci
Bayan kammala sallar idi a Gombe, rahotanni sun tabbatar da cewa an samu turmutsutsu yayin da yara biyu suka rasa rayukansu sannan wasu 20 suka jikkata.
Yayin da ake bikin sallah a Najeriya, Sheikh Muhammed Habibullah Adam Abdullah El-Ilory ya bayyana Litinin, 31 ga Maris, 2025, a matsayin ranar Eid-el-Fitr.
Gwamnatin jihar Kwara ta nuna alhini kan rasuwar Sheikh Muhammad Jamaalu Deen Yahyah Murtadoh Agodi, wanda ya rasu da safiyar Asabar, 29 ga Maris, 2025.
Sheikh Jabir Maihula ya yi bayani kan hukunce-hukuncen da suka shafi zakkar fidda kai (zakatul fitr) a musulunci. Ya fadi yadda ake ba da ta da wadanda ake ba.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi buda baki tare da sarakuna, manyan malamai, da jami’an gwamnati jihar a daren jiya Juma'a 28 ga watan Maris, 2025.
Malamin Musulunci, marigayi Dr Ahmad Bamba BUK ya yi bayanin yadda ake rama sallar Idi idan mutum ya makara da hukuncin sallar Idi a gida ko a masallaci
Shugaban Kungiyar Izalah a Najeriya, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya nuna bakin cikinsa kan kisan matafiya a jihar Edo, ya yi kira ga hukumomi da su bincika.
Kwamitin ganin wata na fadar mai alfarma sarkin musulmi ya bayyana yadda za a tura saƙon ganin watan Shawwal yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, 2025.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana damuwa kan kisan da aka yi wa matafiya 16 a jihar Edo, ya ba jami'an tsaro satar amsar yadda za su kama duka masu hannu.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari