Malamin addinin Musulunci
Yayin da watan Azumin Ramadana zai shiga a farkon Watan Afrilu. mun tattaro muku kasashen da musulmai zasu yo dogon azumi da waɗan da zasu yi gajere a bana.
Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS ta kai dauki ga al'ummar jihar Neja da rikicin rashin tsaro ya kora daga
Kotun musulunci dake sauraror Sheikh Abduljabbar Kabara ta saka ranar 31 ga watan Maris don yanke hukunci kan bukatar ba da belin wanda ake kara da zargin.
Daurawa ya bayyana cewa bai yi wa'azin domin cin zarafi ko mutuncin wani ba, ya ce wa'azi ne da aka yi domin jan hankalin al'umma a kan duniya da kuma rudin ta.
Dr Mansur Ibrahim Sokoto ya bayyana gaskiyar batu, ya yi tsokaci kan maganar da ta bata wa mata rai game da halittarsu da malam Daurawa suka ce ya kushe...
Yan uwan Habeeb wanda aka kashe a lokacin rikicin Hijabi a makarantar Oyun Baptist High School, Ijagbo da wasu Musulmai a Kwara sun nemi diyyan miliyan N113.
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum yayi kira ga maza masu bibiyar shafukan mata masu dabi'ar rawa da rashin da'a da su guji hakan da kuma yada alfashar da suka gani.
Malamin Musulunci, Sheikh Abdallah Usman Godon Kaya, ya janye kalamansa a kan matan asibiti na cewa wasunsu na aikata alfasha a yayin da suke bakin aikin dare.
MURIC ta zargi rundunar yan sanda da yin sanya kan batun kisan wani dalibi, Habeeb Idris, na makarantar Baptist, da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari