INEC
A watan Afrilun shekarar 2020 haɗakar ma'aikatu masu zaman kansu na Najeriya wadanda ke yaƙi da COVID-19 (CACOVID) ta bada tallafin biliyan ₦27.160 don taimakaw
Ahmed zai yi aiki a matsayin Shugaban rikon kwarya har zuwa lokacin da Majalisar dattawa za ta tabbatar da sake nada Farfesa Yakubu a matsayin shugaban INEC.
Kwamishinonin sune kamar haka; Hajiya Amina Zakari, Farfesa Taiye Okoosi-Simbine, Alhaji Baba Shettima Arfo, Dakta Mohammed Mustafa Lecky, da Yarima Adedeji Sol
Shugaban INEC Farfesa Mahmood Yakubu ya mika ragamar aikinsa ga mai rikon bayan wa’adin mulkinsa ya kare a yau Litinin, 9 ga watan Nuwamba, kafin a sabunta mai.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da lokacin da zata cigaba da yin rijista ga masu (CVR) zabe, zasu fara ne a watannin farko na 2021 saboda gabatowa.
Hukumar INEC ta ce zaben Bayelsa, Legas da sauransu duk ba yanzu ba. Hukumar ta shiya cewa za ayi zaben cike guraben kujerun majalisa a karshen watan Oktoba.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa(INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, a ranar Alhamis ya bayyana ranar 18 ga Fabrairu matsayin ranar zaben shugaban kasa.
Dan takarar na jam'iyyar APC ya yi nasarar lashe zaben a kananan hukumomi 9 daga cikin 12 yayin da babban abokin hamayyarsa ya samu nasara a kananan hukumomi 3.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta yi kashedi ga shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu, cewa yada ya amsa rokon APC kan zaben Edo.
INEC
Samu kari