INEC
Gwamna David Umahi ya caccaki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), saboda sanar da ranakun gudanar da babban zabe na 2023 ana tsaka da rashin tsaro.
Gobara ta kone wasu sassa na ofishin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, da ke jihar Kano, Daily Trust ta ruwaito. Gobarar da ta fara misalin karfe 9.30
Hukumr zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta sanar da ranar da za a ci gaba da yin rajistar zabe gabanin zaben 2023 mai zuwa. A baya an dakatar da yin rajista
Wata ƙungiyar kawo cigaban demokaraɗiyya ta kirayi hukumar zaɓe ta ƙasa da ta ɗau tsattsauran mataki kan duk jam'iyya da aka samu da hannu wajen tada hargitsi.
Gwamnan Jihar Ekiti, Dr. Kayode Fayemi ya bayyana cewa yasa a binciko duk wani mai hannu a rikicin da ya faru ranar Asabar a wajen zaɓen cike gurbi a jihar.
A Zaɓen da aka gudanar ranar azabar ɗin data gabata a jihar Delta, PDP ta kwashe dukkan kujerun Ƙananan hukumomi dana kansiloli a faɗin ƙananan hkumomi 25.
Za ku ji cewa wani ya kai karar Shugaban hukumar zabe na kasa gaban Kotu a Najeriya. Hon. Emmanuel Agonsi shi ne ya shigar da wannan kara mai lamba a Abuja.
Za ku ji yadda NIN za ta taimakawa INEC wajen gudanar da zabe mai nagarta. Daga cikin matsalolin da ake ganin karbar NIN zai magance akwai hana kananan yara.
A wajen wani taro INEC ta ce za ta shigo da dabarun zamani da zasu taimaka wajen inganta zabe. Westminster Foundation for Democracy (WFD) ce ta shirya taron.
INEC
Samu kari