INEC
Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari matsayin kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta.
Tun bayan da shugaba Buhari ya aike da sunan tsohuwar mai taimaka masa, Lauretta Onochie zuwa majalisa, daga nan ne cece-kuce ya ɓarke daga jam'iyyun adawa.
A cikin wasu yan watanni da suka gabata, gwamnonin PDP aƙalla guda uku ne suka sauya sheƙa zuwa APC, jigon jam'iyyar ya yi kira ga INEC ta dakatar da lamarin.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ya sanar da sabuwar hanyar yin rajista ba tare da an sha wahalar dogon layi a cibiyoyin rajista ba.
Yayin da babban zaɓen 2023 ke ƙara kusantowa a Najeriya, tuni hukumar zaɓe mai zaman kanta ta fara shirye-shiryen gudanar da zaɓen. INEC ta soke runfunan zaɓe.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa INEC zata gudanar da zaɓe a shekarar 2023, yace baya son zarcewa a kan mulki zango na uku.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya shiga ganawar gaggawa da shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) da wasu kwamishinonin hukumar ta INEC a Abuja.
Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC), ta bayyana cewa, wasu mutane da ba'a gano ko su waye ba, sun banka wa ofishinta wuta a yanki ƙaramar hukumar Njaba dake jihar Imo.
Shugaban INEC da na EFCC, sun shiga taron gaggawa don tattauna wasu manyan lamurran da suka shafi tsaron kasa. Manya da dama, sun halarci taron na gaggawa.
INEC
Samu kari