India
Mashahurin jarumin fina-finan India kuma Furodusa a masana'antar Bollywood, Shah Rukh Khan ya cika shekaru 54 a duniya. Sanannen jarumin mai matsakaicin tsawo, an haifeshi ne a ranar 2 ga watan Nuwamba na shekarar 1965 a babban...
Wani dan Najeriya mai suna Morado mai shekaru 39 a duniya ya gamu da ajalinsa a hannun wani dan Najeriya Samuel bayan ya caka masa wuka a ciki a garin Hennur dake gabashin Bengaluru na kasar India.
Wasu mutane sun sanyawa wani yaro Musulmi wuta saboda yaki ya furta wata kalma ta addininsu na Hindu, a yankin Chandauli dake Uttar Pradesh, cikin kasar Indiya. An bayyana cewa wasu mutane ne guda hudu suka yi garkuwa da yaron...
Kamar yadda kuka sani wasu mazan na da karfin sha’awa wanda hakan kan sanya su bukatar tara mata kamar dukiya. Wani mutumin kaar Indiya, Dinesh, ya fada a wannan rukuni, inda ya hadu da gamonsa bayan yayi kokarin sake auren mata t
Kaho mai tsawon inci hudu ya fito ma wani mutumin kasar Indiya mai shekaru 74, Shyam Lal Yadav, bayan ya ji rauni a kai cikin shekarar 2014. A kwanan nan ne Likitoci a asibitin Bhagyoday Tirth da ke birnin Sagar, Indiya suka cire
Mun ji cewa babu sunan mutum miliyan 2 a cikin jerin ‘Yan wani Gari na Assam da aka fitar a Indiya. Wasu na ganin an shirya wannan ne domin a fatattaki Musulmai daga kasar ta Indiya.
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan jarumar fim ta kasar Indiya ta share shi taki yi masa magana bayan yayi mata magana. Dabo FM ta bankado cewa fitacciyar jaruma, Shraddha Arya, taki...
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu 'yan kasar Indiya sun yi dandazo a gaban ofishin jakandancin Najeriya da ke kasar inda suke gudanar da zanga-zanga ta yin kira tare da nema sakin jagoran mabiya shi'a na Najeriya, Sheikh El-zakzaky
Wani tsohon mutumi mai shekaru 63 a duniya, mai suna Sakal Deb Tuddu dan kasar Indiya ya bayyana cewa ya shafe sama da shekara arba'in bai yi aski ba, sannan kuma bai wanke kansa ba. Wannan dalili ne yasa gashin nasa yayi tsawo...
India
Samu kari