India
Kasar Indiya ta bayyana cewa, za ta dauki hukuncin haramta kudaden intanet. Indiya za da bi sahun Najeriya a haramcin tare da garkame wadanda suka mallaka.
Wata babbar gobara ta kame wani babban gini da a ke kera allurar rigakafi a kasar India. Kawo yanzu dai mutum uku kaacal a ka ceto daga cikin katafaren ginin.
Kabilar Jawarawa sun kasance yan asalin kasar Indiya wadanda yawansu yan ki kimanin 250 da 400, sun kuma kasance bakaken fata da ke zama a Kudancin Andaman.
Zanga-zangar batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammadu da Musulmi suka gudanar ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutum uku tare da jikkata da dama a kasar Indiya.
Sai dai, da yawan jama'a basu ga wani azancin Daddapalliah na barin wannan uban gashi haka ba a shekarunsa, saboda alamu sun nuna cewa wahalar da shi kawai gash
Wani dan kasuwa a kasar Indiya mai suna Shankar Kurhade mazaunin yammacin birnin Pune ya saka an kera masa tukunkumin fuska da gwal wacce kudin ta ya kai N1.5m.
Fitaccen jarumin fina-finan Indiya, Irrfan Khan, wanda ya taka rawar gani har a fina-finan Hollywood ya rasu yana da shekara 53 bayan ya yi fama da ciwon hanji.
Direbobi ne suka fito daga motocinsu tare da kai wa 'yan sandan hari a daidai wani shingen kan hanya domin binciken ababen hawa. Lamarin ya faru ne a unguwar Pa
Wasu ma'aurata sun saka wa tagwayen da suka haifa suna 'Corona' da 'Covid' duk da tashin hankalin da annobar ta haifar a duniya. Kalmomi biyu na 'Corona' da...
India
Samu kari