Da duminsa: Fusatattun 'yan siyasa ne suka dauka nauyin harin Imo, Uzodinma

Da duminsa: Fusatattun 'yan siyasa ne suka dauka nauyin harin Imo, Uzodinma

- Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo ya zargi wasu 'yan siyasa da sa hannu a harin da aka kai ofisoshin 'yan sanda

- A cewarsa, 'yan siyasan sun yi hakan ne musamman don janyo rikici da tashin hankali a mulkin jam'iyyar APC

- Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba a wata tattaunawa da aka yi dashi a gidan talabijin

Hope Uzodimma, gwamnan jihar Imo, ya ce akwai wasu 'yan siyasa da suke da hannu a harin ofisoshin 'yan sanda da kuma gidajen gyaran hali a jihar.

A cewarsa, 'yan siyasan sun yi hakan ne musamman don tayar da tarzoma a mulkin jam'iyyar APC.

Gwamnan ya bayyana hakan a ranar Laraba yayin da ake tattaunawa dashi a gidan talabijin din Channels.

KU KARANTA: Sojin Najeriya sun mamaye garinsu ministan Buhari, suna zuba ruwan wuta

Da duminsa: Fusatattun 'yan siyasa ne suka dauka nauyin harin Imo, Uzodinma
Da duminsa: Fusatattun 'yan siyasa ne suka dauka nauyin harin Imo, Uzodinma
Source: Original

KU KARANTA: Jerin sunaye da tushen dukiyar mutane mafi arziki 10 na duniya daga mujallar Forbes

Karin bayani na nan tafe...

Source: Legit Nigeria

Online view pixel