Jihar Imo
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo sun yi nasarar kame wani mutum dauke da manyan abubuwan aikata laifi, kuma binciken kwakwaf da bayanan sirri sun tabbarar bokane
Rundunar yan sanda reshen jihar Imo, ta bayyana cewa jami'anta sun yi ram da wani da ake zargin ɗan kungiyar awaren IPOB ne, jami'an sun kwato makamai a wurinsa
Ikedi Ohakim, tsohon gwamnan Imo, a ranar Talata, 27 ga watan Yuli, ya bayyana shawararsa na komawa jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki don mutanensa.
Sojoji a jihar Imo sun garkame wasu kasuwanni saboda nuna goyon baya ga shugabankungiyar aware ta IPOB a ranar da aka sanya don sauraran shari'ar da ake akansa.
A ranar Lahadi da ta gabata wasu fusatattun matasa suka bankawa wasu mutum 5 da ake zargin da garkuwa da mutane wuta a kan babbar hanyar Afuze-Ukoha dake Imo.
Yayin da guguwar sauya sheƙa take ƙara girma a faɗin Najeriya, wani jigon babbar jam'iyyar hamayya PDP a jihar Imo, Mr Lemmy Akakem, ya sauya sheƙa zuwa APC.
Rikicin ya barke ne bayan dakatar da shugaban marasa rinjaye, Hon. Anyadike Nwosu, da wasu ‘yan majalisa biyar da kakakin majalisar, Paul Emezim yayi a yau.
Jami’an ‘yan sanda a jihar Imo sun kai samame kan ‘yan haramtaciyyar kungiyar nan masu nema kafa kasar Biyafara inda suka halaka wasu da dama daga cikinsu.
Babban hafsan sojojin Najeriya ya kai ziyarar aiki jihar Imo, ya kuma bukaci sojojin Najeriya da su ci gaba da aiki tukuru wajen wanzar da zaman lafiya a yankin
Jihar Imo
Samu kari